Sarkin Katsina ya gargaɗi Yari, Radda da sauran ’yan siyasa kan rashin tsaro da tsadar rayuwa, yana mai kira ga farfaɗo da ...
Sarkin Katsina ya fada wa masu tallar Bola Ahmed Tinubu maganganu. Da alama Nasir El-Rufai wanda a yanzu yana hannun hukuma ...
Daga taya shi murnar ganin shekaru 70 a duniya, an zuga Rabiu Kwankwaso ya kyale Peter Obi. An ba jagoran Kwankwasiyya ...
An shiga jimami a Kano bayan rasuwar Gali Sanusi, ɗan marigayi Sarki Muhammadu Sanusi I. an yi sallar jana’izarsa da ƙarfe ...
Tsohon shugaban kasar Amurka Bill Clinton, ya yi Allah-wadai da nuna ƙyama ga Musulmi saboda addininsu, inda ya buƙaci jama’a ...
An ga jami’an tsaro suna gadin fastoci da allunan tallata Shugaban Ƙasa Bola Tinubu a Kaduna, gabanin ziyarar da ake sa ran ...
Wani jigo a ADC, Dele Momodu, ya bayyana cewa babu wata dabarar siyasa da za ta ceci Shugaba Bola Tinubu daga shan kaye a ...
Ministan Yaɗa Labarai, Mohammed Idris, ya fadi muhimmancin mata wajen ci gaba, tare da buƙatar ƙungiyar Women of Influence ...
Ministan kudi a Najeriya, Taiwo Oyedele ya ce jihohi da ƙananan hukumomi suna samun kashi 85 na albarkatun Najeriya, yayin da ...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na AAC, Omoyele Sowore, ya yi watsi da shirin shiga haɗakar jam’iyyun adawa, inda ya yi hasashen ...
Fitaccen jarumin masana'antar Nollywood, Francis Duru, ya rasu yana da shekara 57 bayan fama da gajeriyar rashin lafiya, ...
Kotu ta amince ICPC ta nuna wasu sassan faifan CCTV a shari’ar Naira biliyan 10 da Nasir El-Rufai ya shigar. Ya nemi diyya ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results