Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da tashoshin wutar lantarki guda huɗu a Kano, waɗanda suka ƙara ƙarfin lantarki da megawatt 544 ...
An ga jami’an tsaro suna gadin fastoci da allunan tallata Shugaban Ƙasa Bola Tinubu a Kaduna, gabanin ziyarar da ake sa ran ...
Olusegun Obasanjo, Olujonwo, ya shiga ƙungiyar Tinubu Must Stay domin goyon bayan manufofin Shugaba Bola Tinubu gabanin zaɓen ...
Tsohon gwamnan jihar Neja, Dr. Mu’azu Babangida Aliyu, ya kafa ƙungiyar haɗin gwiwar ’yan siyasa daga jam’iyyu daban-daban ...
Wasu yan bindiga dsun yi awon gaba da shugaban matasan jam’iyyar APC na mazabar Ogbabede da ke yankin Abocho, a ƙaramar ...
Hukumar NCC ta tabbatar da cewa an biya miliyoyin yan Najeriya da ke amfani da layukan waya kudi a matsayin diyyar matsalar ...
Sanata Abdulaziz Yari ya ce jam'iyyar APC za ta mayar da hankali kan ayyukan gwamnatin Bola Tinubu, ba zagin ’yan adawa ba, a ...
Wasu ’yan bindiga sun kashe wani jami’in hukumar tsaro ta NSCDC tare da yin garkuwa da wani ɗan kasuwa a garin Pushit da ke ...
Fastocin da ke ɗauke da hotunan Shugaba Tinubu; Gwamna Abba Kabir Yusuf; da Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, sun mamaye ...
Jam’iyyar NDC ta zargi APC da bayar da kuɗi da muƙaman siyasa domin jawo ’yan takararta su sauya sheƙa, tare da shirin maye ...
PDP da NDC sun yi barazanar kai INEC kotu idan ta gaza saka sunayen ’yan takararsu, ciki har da Isa Pantami, cikin jerin ’yan ...
Ofishin yaɗa labaran tsohon gwamnan Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, ya musanta zargin cewa yana shirin barin ADC ya ...