Tsohon gwamnan jihar Neja, Dr. Mu’azu Babangida Aliyu, ya kafa ƙungiyar haɗin gwiwar ’yan siyasa daga jam’iyyu daban-daban ...
Wasu yan bindiga dsun yi awon gaba da shugaban matasan jam’iyyar APC na mazabar Ogbabede da ke yankin Abocho, a ƙaramar ...
Fitaccen jarumin masana'antar Nollywood, Francis Duru, ya rasu yana da shekara 57 bayan fama da gajeriyar rashin lafiya, ...
Daga taya shi murnar ganin shekaru 70 a duniya, an zuga Rabiu Kwankwaso ya kyale Peter Obi. An ba jagoran Kwankwasiyya ...
Ministan lafiya a Najeriya, Ali Pate ya ce gwamnati ba ta haramta manyan tarukan siyasa ba saboda Ebola, amma za ta tuntubi ...
Seyi Makinde ya yi tsalle daga kan dandamali a jihar Ondo, inda ya ƙalubalanci ’yan takarar shugaban ƙasa na zaben 2027 su ...
Rundunar juyin juya halin Musulunci ta Iran (IRGC) ta ce tana shirin bayyana wani sabon makami da ta kira “Uban Dukkan ...
Majalisar Tattalin Arzikin Ƙasa ta amince da shirin kwanaki 90 domin rage tsadar rayuwa, sauƙaƙa farashin abinci da inganta ...
Majalisar Ɗinkin Duniya (UN) ta bayyana kwarin gwiwarta kan ikon Najeriya na shawo kan bullar cutar Ebola da aka tabbatar ...
Sojojin Amurka da Isra’ila sun tsara sabbin hare-hare kan Iran bayan zaɓen tsakiyar wa’adin Amurka, inda ake sa ran za a kai ...
Atiku Abubakar ya bukaci Bola Ahmed Tinubu ya yi bayani kan Naira biliyan 10 da aka ware domin tunkarar Ebola, bayan tabbatar ...
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da samun mutum ɗaya da ya kamu da cutar Ebola, inda aka fara aikin gano mutanen da suka yi ...