PDP da NDC sun yi barazanar kai INEC kotu idan ta gaza saka sunayen ’yan takararsu, ciki har da Isa Pantami, cikin jerin ’yan ...
Rahotanni daga Zamfara sun ce mayakan Aleru sun kashe wani jagoran ’yan bindiga, Kachallah Dogo Baldu, yayin arangama ...
An ruwaito yadda wasu masu garkuwa da mutane suka sheka barzaho bayan da sojoji suka kai musu samame a dajin Falgore da ke ...
Jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) a Kano ta zargi Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta kasa (INEC) da fitar da rahotanni ...
Abdulkadir Hamma Saleh, tsohon ɗan takarar gwamnan Gombe a PDP, ya koma APC gabanin zaɓen 2027, tare da kira ga magoya ...
Jami’ai daga ofishin Nuhu Ribadu sun ceto ma’aurata da jaririyarsu mai watanni shida da aka sace a Kaduna. Ana ba su kulawar ...
Kalamansu da abubuwan da aka fada ya nuna akwai sabani tsakanin manyan masu ruwa da tsaki a yaƙin neman zaben Bola Tinubu ...
Yan takarar gwamnan DLA sun amince da sake zaɓen Tinubu a 2027, amma sun ce ba za su koma APC ba, domin za su ci gaba da ...
Wasu mahara da ake zargin ’yan bangar siyasa ne sun kashe wani mamba a jam’iyyar APC, Ridwan Adeyemo, a ranar Juma’a a Ibadan ...
Kwamitin yaƙin neman zaɓen APC na 2027 ya ziyarci Olubadan da Alaafin domin neman albarkarsu, yayin da Tompolo ya bayar da ...
An kuma samun jihar da NDC ba ta da ‘dan takaran gwamna a zaben 2027. Wannan ya yi kama da abin da ya faru da magoya bayan ...
Shugabannin Fulani ƙarƙashin jagorancin Ardo Aliyu sun bayyana goyon bayansu ga sake zaɓen Shugaba Bola Tinubu a 2027, yayin ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results