"Daga farko an jona min wayoyin lantarki a tafin kafata. "Wutar lantarkin na ja na bayan dakika 15 zuwa 30." An yi amfani da wani tsari na karkatar da hankalin John (ba sunansa na gaskiya ba) ta ...
Hukumar binciken laifuka ta Amurka, FBI ta ce ta gano mutumin da ya kai harin bindiga a wurin shakatawar masu luwadi, a inda kuma ya kashe mutane 50. Hukumar ta ce sunan mutumin Omar Mateen kuma dan ...